Gwamnatin Najeriya ta zabe tsohon Babban Daraktan kwamitin wasanni na kasa Gbenga Elegbeleye, a matsayin wanda zai jagoranci ‘yan-wasa a gasar winter Olympics da za’a gudanar...
Hukumar samar da abinci da kayayykin noma na majalisar Dinkin Duniya ta ce kasashe goma sha shida na fama da karancin abinci a fadin duniya, ciki...
Kamfanin Mai na kasa NNPC ya shaidawa majalisar Dattijai cewa ya karbi kudi kusan Naira Tiriliyan 5 a matsayin kudin tallafin Mai daga shekarar 2006 zuwa...
Hukumar zaben Najeriya INEC ta ce yawan jam’iyyun siyasa a kasar zai iya haddasa matsaloli da dama ga babban zaben kasa da za a yi a...
Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II ya dakatar da mai Unguwar Badawa bakin Kwangiri daga aikinsa na mai Unguwa, a sakamakon goyon bayan dansa...
Gwamnatin tarayya tare da wasu gwamnatocin kasashen Afirka 22 sun dauki gabarar samar da wata doka da zata taimaka wajen harkokin inganta sufurin jiragen sama, duk...
Hukumar habaka harkokin kimiyya da fasaha ta kasa NITDA ta bukaci hukumomi da ma’aikatun gwamnati, hadi da bangarori masu zaman kan su do su yi taka...
Tsohon Gwamnan jihar Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa yan siyasa ne ke da hannu wajen kashe-kashen da ake samu a fadin kasar nan...
Tsohon Gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya dage ziyarar da yayi shirin kawo wa nan Kano. Da ya ke jawabi tsohon Sakataren gwamnatin jihar...
Rundunar ‘Yan sandan Najeriya ta ce ta kubutar da wasu ‘Yan kasar Afrika ta Kudu biyu da aka sace su a wani wurin aikin hakar ma’adinai...