Daga kasar Japan, an dakatar da gudanar da wasan tseren gudun yada kanin wani, a birnin Tokyo , sakamakon cutar Corona Virus mai taken Covid 19....
Shugaban hukumar kula da Asusun Fanshon ‘yan sanda Hamza Sule Wuro-Koki ya ce jami’an ‘yan sanda da suke shirin yin retaya a wannan shekarar su mai...
A ranar Asabar din data gabata ne aka gudanar da bikin bada kyautar bajinta ta FILM FARE AWARDS ga jarumai da masu harkokin Fina-finai a masana’antar...
Yan wasan tsalle -tsalle da guje -guje na kasar nan ,sun bukaci da hukumar wasannin ta kasa Athletic federation of Nigeria wato AFN, da ta biyasu...
Kungiyar masu kamfanonin sarrafa shinkafa da takwararsu ta ‘yan kasuwa sun sha alwashin yin duk me yiwuwa don ganin farashin shinkafa ya sauko a nan jihar...
Jami’ar Kimiyya da fasaha dake garin Wudil (KUST) ta bukaci al’ummar kasar nan da su yi riko da sana’oin noma da ta yadda hakan zai bunkasa...
Da tsakar ranar yau Talata 18 ga watan Faburairu ne wani magidanci dan asalin garin Jalingo babban birnin jihar Taraba ya ziyarci tashar Freedom Radio Kano...
Wani dan asalin Jihar Zamfara mai suna Ibrahim Ibrahim da ke fuskantar hukuncin kisa a kasar Saudi Arebiya ya shaki iskar ‘yan ci bayan da sake...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.