Rundunar’yan sanda ta jihar Kano ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun hari garin Bagwai dake nan Kano. Kakakin rundunar’yan sanda...
Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa Allah ya yiwa Malam Sheriff Muhammad rasuwa a daren Litinin dinnan. Marigayin mahaifi ne ga fitaccen mawakin Hausar nan Umar...
Wani matashi mai suna Shamsu Isma’il ya ransa sanadiyyar awon gaba da wasu masu tseren doki sukayi dashi a unguwar Kundila dake nan Kano. Ana zargin...
Makarantar ‘yan mata ta GSS ‘Yar Gaya dake karamar hukumar Dawakin Kudu a nan Kano, ta gabatar da wani taron bita na musamman ga dalibanta a...
Kotun shari’ar musulunci dake zamanta a Hotoro, ta cigaba da sauraron karar da wani tsohon Dan Sanda mai suna Abubakar Abdullahi Sheka ya shigar gabanta, yana...
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewar ta kara bunkasa cibiyar binciken nan da take kebe wadanda ake zargi na dauke da cutuka masu yaduwa dake ‘Yar...
Gwamnatin tarayya tace babu wanda ya kamu da cutar Corona Virus, a cikin mutum goma sha hudu da suka yi mu’amala da wanda ya shigo da...
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano kwamaret Muhammad Garba ya ja hankalin kungiyoyin ‘yan jaridu na gidajen rediyoyi dasu mayar da hankali wajen gudanar da ayyukansu...
Kotu mai lamba 72 dake Nomansland a Kano, ta bayar da belin mawakin siyasar nan na jihar Katsina mai suna Muhammadu Buhari wanda aka fi sani...
Fitaccen jarumi kuma Mawaki Garzali Miko, ya koma garin Azare na jihar Bauchi domin cigaba da gudanar da ayyukansa na fina-finai da waka. Wata majiya mai...