Hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta yi barazanar janye kwantaraginta da kocin Super Eagles Gernot Rohr matsawar kungiyar ta gaza tabuka rawar gani. Ministan wasanni, Sunday...
Gwamnatin tarayya ta ce zata raba ingantaccen irin shuka da kayan noma ga kananan manoma sama da miliyan biyu a kasar nan don inganta harkokin nona...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da kamuwar mutane 3 da cutar Covid-19 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar ce ta sanar da hakan a shafinta na...
Hukumar dakile cututtuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta sanar da samun sabbin masu dauke da cutar COVID-19, 182 a jihohi 15 na kasarnan da birnin...
Fadar shugaban kasa ta shirya ganawa tsakanin Shugaba Muhammadu Buhari da gwaman jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal kan kazamin harin da aka kai a daren ranar...
Gwamnatin Jihar Kogi ta musanta rahoton hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC cewa mutum biyu sun kamu da cutar Coronavirus a jihar. A ranar Larabar...
Babban limamin masallacin Alfurkan dake Alu Avenue a karamar hukumar Nasarawa, Dakta Bashir Aliyu Umar, ya ja hankalin mawadata da su rika tallafawa raunana a cikin...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da samun karin mutane 13 dauke da cutar Covid-19 a jihar a ranar Laraba. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta...
Hukumar dakile bazuwar cutuka ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 389 dake dauke da cutar Covid-19 a sassa daban-daban na kasar nan. NCDC...
Hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasa NCDC tace an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Kogi. Cikin jadawalin wadanda suka kamu da cutar da NCDC ta...