Rudunar tsaro ta farin kaya DSS ta sake gayyatar tsohon mataimakin gwamnan babban bakin kasa CBN Dakta Obadiah Mailafiya a karo na biyu domin sake amsa...
Gwamnatin tarayya ta ce kimanin kananan yara milyan 12 ne ke cikin matsalar rashin wadataccen abinci. Ma’aikatar aikin gona da raya karkara ce ta tarayya ta...
Akalla jami’an soji 292 ne za su rubuta jarrabawar karin girma ta manyan jami’ai. Jarrabawar wadda za a gudanar a cibiyar horas da jami’an soji na...
Hukumar Kwastam ta kasa ta bayyana cewa ta kama wasu kayayyakin da aka yi fasa kwaurinsu da suka kai samame da kudin sa ya tassaman Naira...
Cibiyar dakile yaduwar cututka ta kasa NCDC ta sanar da karin samun sabbin mutane 298 da suka kamu da cutar COVID-19 a jiya Lahadi. A sanarwar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta yi shirin ko-ta-kwana ga daliban da ke shirin rubuta jarrabar kammala sakandire ta yammacin Afrika WAEC, don kare su daga...
Daga Abdullahi Isa A bana manyan kungiyoyin kwallon kafa da a al’adance aka saba ganin sun yi kaka-gida, a gasa daban-daban da hukumar kwallon kafa ta...
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa kashi 83 cikin 100 na cutar Corona ya fi shafar kananan hukumomi 10 na jihar. Babban jami’in kwamitin kar ta kwana...
Jarman matasan Arewa Ambasada Hamza Yunusa Yusuf ya ce aiwatar da hukuncin kisa ga masu yin ɓatanci ga addini shi ne zai kawo ƙarshen masu aikata...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kai samame gidan limamin Jumu’a na unguwar Fulani dake Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso. Rahotonni sun bayyana cewa a yayin...