Ana sanya ran Gwamnonin jihohin kasar nan 36 zasu tattauna da wakilan kwamitin koli kan tattalin arziki don lalubo hanyoyin magance matsalolin da jihohi ke fuskanta...
Babban bankin kasa CBN ya ce ya rarraba tsabar kudi Naira biliyan 69 cikin biliyan 100 da aka ware don tallafawa dai-daikun mutane da kuma masu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na wata ganawa ta musamman da mambobin kwamitin shugaban kasa da ke bashi shawara kan harkokin tattalin arziki. Rahotanni sun ce...
Daga Zara’U Nasir
Kwamishinan ilimi na jihar Kano Sanusi Kiru ya ce shirye-shirye sun ringaya sun yi nisa wajen bude makarantun da almajarai da aka dawo da su daga...
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare daliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar Corona musamman a yanzu da ake...
Hukumar yaƙi da safara bil’adama ta ƙasa NAPTIP ta tabbatar da cafke wani tsoho ɗan kimanin shekaru 54 da ake zargi da lalata wasu ƙananan yara...
Kwamitin riko na kungiyar masu motocin sufuri na haya da daukan kaya ta kasa RETEAN/NURTW ya hori direbobi kan su ba wa gwamnati hadin Kai wajen...
Masanin kimiyyar siyasa nan da ke Jami’ar Bayero a nan Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya bayyana mulkin dimukradiyya da cewa, wani tsari ne da zai...
Limamin masallacin Juma‘a na Usman bin Affan dake Gadon Kaya Sheik Ali Yunus ya ce, babban abunda ke taka rawa wajan inganta aure shi ne hakuri...