Kotun Majistare ƙarkashin mai shari’a Tijjani Saleh Minjibir, mai lamba 60 a gidan Murtala dake Kano ta dakatar da shugabannin ƙungiyar masu ƙungiyoyin ƙwallon kafa rukuni...
S A Aminu Gurgu Mai Fulo ya kalubalanci shirin shinfida layin dogo daga Kano zuwa Niger da gwamnatin Shugaban kasa Buhari ke yi domin babu abunda...
Tsohon shugaban kunguyar Kwadago ta kasa kwamared Isa Tijjani yace janye yunkurin kungiyar kwadago ta kasa da suka yi baya bisa ka’ida kuma ya sabawa kundin...
Dan wasan tsakiyar kungiyar Liverpool, Thiago Alcantara ya kamu da cutar Corona. Dan wasan mai shekaru 29, yanzu haka ya killace kansa a gida kamar yadda...
Ƙungiyar Schalke 04, da ke ƙasar Jamus ta sallami mai horar da tawagar David Wagner, bayan wasanni biyu da fara gasar Bundesliga ta ƙasar. Hakan ya...
Tashar Freedom rediyo tare da hadin gwiwar tashar Dala FM, sun gudanar da horar da ma’aikatan su domin sanin hanyoyin gudanar da ingantaccen aikin jarida don...
Ɗan wasa na ɗaya a duniya Novak Djokovic, ya tsallaka zuwa zagaye na biyu a gasar French Open ta Roland Garros, bayan doke ɗan wasa Mikael...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kudirin kasafin kudin badi a zauren majalisar tarraya a mako mai zuwa. Shugaban majalisar Ahmad Lawan ne ya bayyna...
A baya bayan nan ne kungiyar ‘yan sintiri ta Vigilante tare da hadin gwiwar ‘yan sanda, suka gudanar da wani sumame a unguwar Kurna domin magance...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC, ta ce, kasar nan ba za ta iya samar da wadataccen rigakafin cutar corona ba a wannan lokaci. Babban...