Kungiyar dattawan yarbawa zalla ta Afenifere da takwararta ta kabilar Igbo Ohaneze Ndigbo sun goyi bayan kalaman da mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo yayi a...
Gwamnatin tarayya ta ce nan ba da dadewa ba, za ta gina Katanga a gabar ruwan Kogin Kaduna domin dakile matsalar ambaliyar ruwa da ke addabar...
Gwamnatin jihar Niger za ta bude makarantun jihar a ranar hudu ga watan gobe na Oktoba domin kammala zangon karatu na uku na wannan shekara ta...
A jiya Litinin ne shugaban hukumar ICPC Farfesa Bolaji Owasanoye, ya bayyana cewar hukumar ta samu nasara a yakin da take da cin hanci da rashawa...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya kai ziyarar jajantawa ga iyalan jami’an tsaron da suka rasa rayukan su da ma wadanda suka jikkata sakamakon...
Hukumar kula da ilimin bai-daya ta Jihar Kano SUBEB ta ce za ta shigar da almajiran tsangaya cikin tsarin nan na Better Education Service Delivery for...
Gwamnatin jihar Kano ta ce duk da alkaluma sun nuna cewa Jihar Kano na kan gaba wajen samun nasarar yakar cutar Corona, to amma wajibi ne...
Hukumar kiyaye afkuwar hadura ta kasa FRSC reshen jihar Kaduna ta ce ta gurfanar da wadanda suka karya dokokin tuki su akalla dari biyu da sittin...
Rundunar sojin kasar nan ta sanar da cewa jami’anta hudu da kuma ‘yan sanda goma aka kashe yayin kwanton bauna da ‘yan kungiyar Boko Haram suka...
Ƙungiyar iyaye da malaman makaranta ta ƙasa shiyyar Kano PTA, ta buƙaci gwamnatin jihar Kano da ta soke ci gaba da rubuta jarrabawar Qualifying baki-ɗaya. Shugaban...