Gwamnatin tarayya da kungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta kasa PENGASSAN ba su cimma matsaya ba, a zaman da suka yi a jiya....
Daraktan wasanni na kungiyar kwallopn kafa ta PSG Leonardo, ya ce, sun fara tattaunawa da ‘yan wasansu Neymar da Kylian Mbappe kan batun kwantiraginsu da kungiyar....
Za a dawo ci gaba da gasar cin kofin kwararru ta Najeriya wato NPFL na kakar wasa ta 2020 zuwa 2021 a ranar 6 ga watan...
Babbar Kotun birnin Abu Dhabi na hadaddiyar Daular Larabawa ta zartarwa wasu ‘yan Najeriya guda hukuncin dauri a gidan Yari sakamakon samunsu da laifin taimakawa kungiyar...
Kwamitin zabe na majalisar dokokin dattawar kasar nan ya ce za su fito da tsari na gudanar da zabe a kasar nan ta hanyar na’ura wato...