An yaye ɗalibai 50 da suka koyi sana’o’in dogaro da kai a ƙaramar hukumar birni. Falakin Shinkafi Ambasada Yunusa Hamza ne ya ɗauki nauyin koyar da...
Gwamnatin Kano ta ce, za ta bai wa noman rani fifiko domin farfaɗo da tattalin arziƙin jihar. Kwamishinan ayyukan gona kuma mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf...
Ƙungiyar mahaddatan alƙur’ani ta ƙasa ta ce za ta tabbatar da hana barace-barace a tsakanin almajirai. Shugaban ƙungiyar Gwani Aliyu Salihu Turaki ne ya bayyana hakan...
Ƴan bindiga sun sako matar dagacin garin Tsara na ƙaramar hukumar Rogo da ke Kano, bayan kwanaki 22 da sace ta. Wani makusancin dagacin da ya...
Mahaifin malamin nan Malam Albani Zariya ya rasu. Mahaifin na sa mai suna Malam Adam Ɗanjuma ya rasu da asubahin ranar Laraba. Ministan sadarwa na kasa...
Daga Safarau Tijjani Adam Farfesa Ibrahim Danjummai ya ce rashin samun wasu sinadarai a jikin mutum na taka muhimmiyar rawa wajen haddasa ciwon suga a...
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da mutane 634 da take zargi da azabtar da kananan yara tsakanin shekarar 2018 zuwa 2019. Ministan kwadago da nagartar aiki...
Gwamnatin tarayya ta ce malamai miliyan 1 da ake da su ba za su wadatar da adadin daliban kasar da yawansu ya kai sama da miliyan...
Ƙungiyar jama’ar Arewacin ƙasar nan masu amfani da kafafen sada zumunta sun karrama wani jami’in KAROTA. An karrama jami’in KAROTAr mai suna Abubakar Ibrahim Mukhtar ne...
Gidan rediyon Kano ya nemi gwamnati ta samar masa na’urorin UPS domin ya ci gaba da gudanar da aikin sa a duk lokacin da aka ɗauke...