A daidai lokacin da gwamnatin jihar Kano ke shirin kaddamar da dakarun da za su rinka sanya ido kan kiyaye dokokin kare yaduwar cutar Corona, masana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan Mr Aghughu Adolphus ga majalisar dattijai domin tantance shi a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya. Muhammadu Buhari...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Taraba ta tabbatar da cewa, wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’anta guda biyu a karamar hukumar Karim Lamido. Jami’in hulda da jama’a...
Kimanin kananan asibitoci 239 ne zasu fara karbar tallafin kudi ta cikin sabon shirin bayar da maguguna kyauta ga rukunin mata masu juna biyu da kananan...
Shugaban kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano Dr, Usman Ali ya ce sun rasa likitoci 3 a Kano ya yin da 53 suka kamu da...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce ta samu nasarar cafke wasu da ake zargi da safarar makamai a jihar. Kwamishinan ’yan sandan jihar Sunusi Buba...
Gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin daukar ma’aikata sama da dubu 30 aikin din-din-din. Wadanda za’a dauka aikin su ne wadanda suka karanci bangaren aikin Gona...
‘Yan bindigar da suka sace yara 7 ciki har da wani maigadi a gidan marayu na ƙauyen Naharati dake Abuja, sun nemi a biyasu naira miliyan...
Hukumar samar da katin dankasa wato NIMC, a jihar Kano ta kama wasu mutane dake mata sojin gona. A shafinta na tiwita hukumar ta ce, mutanen...
Gwamnatin tarayya za ta sayi alurar rigakafin cutar corona da kamfanin harhada magunguna na AstraZeneca ke har-har- hadawa, saboda wadatar wuraren ajiyar da take da su....