Ƙungiyar muryar matuƙa baburan adaidaita sahu ta Kano ta ce, babu gudu ba ja da baya kan shirin ta na tsunduma yajin aiki a yau Litinin....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ƴan sanda sun karɓe binciken da ta fara kan jami’inta da aka samu a wani Otal da ke Sabon...
Jami’an sintiri na Bijilante a nan Kano sun ƙwato wasu mutane huɗu daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙauyen Gammo da ke ƙaramar hukumar Sumaila....
Gwamnatin jihar Kano ta ce a jiya litinin ta yiwa mutane 238 gwajin cutar Corona cikin su kuma an gano karin mutane 12 da suka harbu...
Ƴan sanda sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da shirya zanga-zangar masu baburan adaidaita sahu a Kano. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan...
Jaruman masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood sun fara mayar da raddi kan zargin kama wani mai mai shirya fina-finai Mu’azzamu Idi yari. A cewar su, wannan...
An yiwa ‘Yan wasan tawagar Adamawa United da mukarraban su fashi da makami a hanyar Benin zuwa Ore, cikin daren Jumma’a. ‘Yan wasan na kan hanyar...
Ƙungiyar Kano Pillars, ta musanta labarin ƙonewar motar ƴan wasanta a ranar Jumma’a. Mai magana da yawun ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu, ne ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da komawar sauran ɗalibai makaranta a ranar Litinin mai zuwa 22 ga watan Fabrairu, 2021. Ɗaliban da za su koma makarantar...
Wasu Mahara dauke da makamai sun sace mata 17 kan hanyarsu ta zuwa gidan biki a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina. Mafi akasarin matan na...