

Jami’ar Bayero da ke Kano ta ƙara wa’adin komawar ɗaliban ta zangon shekarar 2021 da 2022. Hakan na zuwa ne a lokacin da aka kammala zaman...
A Yau juma’a ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi a zauren taron majalisar dinkin duniya karo na 76 da ake gudanarwa a birnin New...
Gamayyar ƙungiyoyin ma’aikantan lafiya ta kasa reshen jihar Kano JUHESU ta ce, ba gudu ba ja da baya kan kudirin ta na tsunduma yajin aiki. Ƙudurin...
Ƙungiyar masu harhaɗa magunguna a nan Kano ta ce yawan shan magani barkatai na taka rawa wajen haddasa wasu cutuka a jikin mutum. Shugaban ƙungiyar Pharmacist...
Gwamnatin tarayya ta ce za’a fara amfani da tsarin 5G Network a kasar nan daga watan Janairun shekara mai kamawa ta 2022. Ministan sadarwa da tattalin...
Tsohon mai horos da kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons Ismaila Mabo, ya ce hukumar kwallon kafa ta Kasa NFF bata gudanar da ayyukan ta yadda...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare ya ce baya jin komai a ransa bisa gayyatar da majalisar wakilai tayi masa nayi mata bayani akan yadda aka...
‘Yar wasan Tennis din kasar Japan Naomi Osaka , ta janye daga gasar WTA ta Chicago Indian Wells, da zata gudana a kasar Amurka. Osaka ,...
Babbar Kotun Tarayya, dake zamanta a Abuja, ta saka ranar 30 ga watan Nuwambar wannan shekara a matsayin ranar da za ta yanke hukuncin karar da...