

Gwamnatin tarayya ta ce ta yi duk mai yuwuwa wajen ganin ta rarrashi kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD kan su janye yajin aikin...
Mafarauta sun kashe kimanin ‘yan bindiga 47 da ke addabar Yankin Shiroro a jihar Neja. Mafarautan, sun sami nasarar kashe ‘yan bindigar ne tun a ranar...
Gwamnatin tarayya ta amince da daukar jami’an ‘yan-sanda dubu 10 kowacce shekara, domin ‘kara yawan jami an, da kuma ingantuwar tsaro a fadin kasar. Babban sefeton...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kaduna ta dage zaben shugabannin kananan hukumomi da kansiloli. Shugabar hukumar Saratu Audu ce ta sanar da dage zaben...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da gina bariki ga ma’aikatan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a fadin kasar nan. Shugaban...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles ta doke kasar Liberia da ci 2-0 a wasan share fagen cin kofin Duniya da za’a gudanar a kasar...
Hukumar kididdiga ta jihar Kano ta kaddamar da shirin samar da bayanai na yara ‘yan kasa da shekaru 5 da mata dake tsakanin shekarun haihuwa. Shugaban...
A yayin da hankali ya karkata zuwa buga sabuwar kakar wasanni 2021/22, a Nahiyar Afirka bayan cinikin ‘yan wasa da musayar su. Freedom radio ta duba...