

Daraktan wasanni a hukumar wasanni ta jihar Kano, Bashir Ahmad Mai Zare, ya ce jihar Kano zata ci gaba da bawa matasa fifiko don bunkasa harkokin...
Masanin kimiyyar siyasa a jami’ar bayero da ke nan kano, ya ce rigingimun da suke tsakanin jam’iyyu suna haifar da tashe-tashen hankali da kuma mayar da...
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta tilastawa jama’a karbar allurar rigakafin cutar covid-19 ba har sai allurar ta wadata a Najeriya. Sakataren gwamnatin tarayya Boss...
Ma’aikatar harkokin ‘yan sanda ta tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su yi watsi da rahoton da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa za a...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta bukaci gwamnatin tarayya da ta ƙara ƙokari wajen magance matsalar tsaro da ke sake ta’azzara a jihar. Majalisar ta buƙaci hakan...
Gwamnatin tarayya ta ce, ta kammala shirin ta na samar da cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko na zamani a jihohin ƙasar 36. Ministan lafiya...
Gwamnatin jihar Lagos ta sanar da takaita zirgar-zirga a kusa da babban filin wasan jihar da Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles za ta buga...
Kungiyar Malaman Jami’oin kasar nan ASUU ta ce kwanaki biyu da karewar wa’adin data bawa gwamnatin tarayya na tafiya yajin aikin data kuduriyi, idan bata biya...
Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta shigowa ko fitar da dabbobi daga jihar zuwa wasu jihohin dake kasar nan. Hakan na cikin wata sanarwa da kwamishinan al’amuran...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta kubutar da dalibai 5 daga cikin 73 da ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su, na makarantar Sakandaren Kaya...