Mahukunta shirya gasar ajin ƙwararru mataki na biyu a ƙasa wato ‘Nationwide League One NLO, sun tabbatar da jihar Kano...
Zakaran gasar Garnad Slam har sau tara, Novak Djokovic yav kai wasan karshe a gasar Austaralian Open, bayan doke Tommy Paul dan kasar Amurka. Dan kasar...
Fitaccen gwarzon dan kwallon kafa na duniya dan ksar Brazil, Edson Arantes do Nascimento Pele ya rasu yana da shekaru 82. Pele ya rasu ne a...
Tawagar kwallon ƙafa ta ƙasar Morocco a karon farko bayan shekaru 24, ta sami nasara a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 da ake gudanarwa...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Kano Pillars, Alhaji Ibrahim Galadima ya ce, kungiyar za ta sanar da sabbin masu horaswa a farkon watan Disambar 2022. Ibrahim...
Tawagar kwallon kafar kasar saudiya ta doke kasar Argentina a wasan farko na gasar cin kofin duniya a kasar Qatar da ci biyu da daya a...
Ƙasar Senegal ta tabbatar da cewa ɗan wasan ta na gaba Sadio Mane ba zai buga kofin Duniya ba. Ta cikin sanarwar da ƙasar ta fitar...
Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta kori mai horas da ‘yan wasan ta, Steven Gerrard, sakamakon rashin nasara a hannun Fulham da ci 3 da...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da Faransa Karim Benzema, ya lashe kambun gwarzon dan wasan Duniya bangaren maza na shekarar 2022,...
Kungiyar kwallon kafa ta Chalsea dake ƙasar England ta sallami mai horar da ‘yan wasan ta Thomas Tuchel. Hakan ya biyo bayan rashin nasara da kungiyar...