

Makwabtan ƙasar Iran na nuna matuƙar damuwa kan yiwuwar rikici ya bazu a yankin, bayan hare-haren da Amurka da Israel suka kai. Rahotanni sun ce...
Wata gobara ta tashi a ranar Juma’a ta cinye wasu sassa na fadar Emir of Jama’a da ke Kafanchan, hedikwatar ƙaramar hukumar Jema’a a Jihar Kaduna....
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jawo cece-kuce bayan ya bayyana ba tare da jar hularsa ba a wani taro a birnin Paris na ƙasar...
Jam’iyyun adawa a Najeriya, sun fara mayar da martani kan sabon jadawalin da hukumar zaben kasar ta fitar dangane da babban zaben 2027. Jam’iyyar adawa...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci Majalisar Wakilai ta sanya matakan kariya a cikin gyaran kundin tsarin mulki domin kafa ‘yan sandan jiha, ta yadda...
Fitattun ‘yan wasan Super Eagles, Terem Moffi da Zaidu Sanusi, za su jagoranci FC Porto a wasannin zagaye na 16 na UEFA Europa League, inda za...
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta zargi gwamnatin jihar da yi wa mambobinta muzgunawa da tsangwama ta siyasa. A wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na...
Mai bai wa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai shawara kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya bayyana cewa kotu ta ɗage shari’ar da ake yi da...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA a Jihar Sokoto ta kama kilo 490.7 na tabar wiwi da kwalabe 17,568 na Codeine...
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da rahoton wasu ‘yan Majalisar Dokokin Amurka da suka zargi Najeriya da nuna wariya ta addini, tana mai cewa babu wata...