

Ministan Tsaron kasar nan Christopher Musa ya ce ya zuwa yanzu ana samu nasarar shawo kan matsalar rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta da kaso...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gargaɗi jam’iyyun siyasa da cewa duk wani zaɓen fidda gwani da aka gudanar bayan wa’adin 30 ga...
Rundunar Sojojin kasar nan ta Operation FANSAN YAMMA, ta ceto mutane 31 da aka yi garkuwa da su, tare da halaka ’yan ta’adda biyar yayin wasu...
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira da a saki ɗalibai da malaman da aka sace a Oyo da Borno a hare-haren da suka faru a jihohin....
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa nan ba da jimawa ba za ta kammala aiwatar da manyan ayyukan magudanan ruwa da hanyoyi a yankunan da...
Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Muhammadu Sama’ila Mera, ya bukaci al’ummar masarautarsa da su mallaki makamai bisa ka’ida domin kare kansu da yankunansu daga hare-haren ’yan...
Rundunar soji ta Operation Hadin Kai ta halaka wani dan ta’adda tare da ceto wasu da aka sace, yayin wani farmaki da suka kai maboyar ’yan...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin yashe magudanan ruwa a fadin jihar gabanin saukar daminar bana ta 2026. Kwamishinan ma’aikatar Muhalli, Al’barkatun Ruwa da...
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙasar Argentina, Lionel Messi, ya lashe Kyautar Wasanni ta Princess of Asturias ta shekarar 2026. Alƙalan da ke zaɓen waɗanda...
Ƙungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta ce matsalar rashin tsaro da kashe-kashen da ke faruwa a ƙasar ba Kiristoci kaɗai ta shafa ba, domin Musulmai da Kiristoci...