

Kungiyoyin ‘yan kasuwar man fetur a Najeriya sun zargi Hukumar Kula da Harkokin Mai ta Kasa, NMDPRA, da bai wa wasu tsirarun kamfanoni lasisin shigo da...
Kwamitin Yaki da Shan Miyagun Kwayoyi na Jihar Kano ya kama mutane 13 da ake zargi da ta’ammali da miyagun kwayoyi Kwamitin hadin gwiwa da hukumomin...
Iran ta ci gaba da kai hare-hare kan wurare daban-daban a yankin gabas ta tsakiya, bayan sojojin Amurka sun bayyana cewa sun kai jerin hare-haren sama...
Ƙasashen da ke mambobin Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) sun kaɗa kuri’ar amincewa da tsige babban mai gabatar da ƙara na kotun, Karim Khan....
Kwamitin Hada Gwiwa na Jihar Kano kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Safarar Haramtattun Ƙwayoyi ya gudanar da taronsa na farko, inda ya jaddada aniyarsa...
Shugaba Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga likitocin Najeriya da sauran ƙwararrun ma’aikatan lafiya da ke aiki a ƙasashen waje da su dawo gida...
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta kasa NECO, ta tabbatar da cewar gwamnatin jihar Kano ta biyata basukan da suke binta na kudi da suka...
Gwamnatin Jihar Kano ta Ware 25 da Kuma 31 Ga Yuli da muke ciki Domin Aikin Tsaftar Muhalli a fadin jihar. An cimma wannan matsaya...
Rundunar tsaro ta Civil Defence ta kama mutane 6 da ake zargi da lalata bututu tare da satar man fetur a yankin Pagada da ke a...
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Adamawa ta kama dalibai 10 da ake zargin sun karya dokar hana bikin kammala sakandare...