

Shugaban Karamar Hukumar Kaiama mai fama da matsalar tsaro a Jihar Kwara, Abubakar Danladi, ya sanya dokar hana fita ta dare a dukkanin fadin karamar hukumar...
Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Ɗinkin Duniya tare da ƙungiyoyi abokan hulɗa 123 sun ƙaddamar da neman gudummawar sama da dala biliyan 1,...
‘Yan sandan Jihar Yobe sun kama wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da wani mutum bayan sun bayyana kansu a matsayin jami’an tsaro. ...
Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano ta ba da umarnin rufe dukkan wuraren nishaɗi a jihar nan take, ciki har da gidajen gala da na casu...
An samu hatsaniya a zaman da Majalisar Wakilan Najeriya ta gudanar kan gyaran dokar zaɓen ƙasar ta 2025. Sashe na 60 na dokar, wanda ya...
Gobara ta tashi a kusa da ma’aikatar lantarki ta ƙasa da ke Maitama a birnin tarayya Abuja. Wannan na cikin sanarwar da Hukumar Agajin Gaggawa...
Najeriya ta gargadi ‘yan ƙasarta a kan shiga yake-yake a wasu kasashen bayan wani rahoto da ya fito da ke cewa an yaudari wasu ‘yan kasar...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Barau FC, Eugene Agbabe, ya ci mutunci tare da yunkurin dukan dan Jaridar Gidan Rediyo Freedom Kano kana mamba...
Rundunar Sojin kasar nan karkashin runduna ta 6 ta Operation Whirl Stroke ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Abubakar Ibrahim mai shekaru 48 bisa...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce ana samun karuwar fahimtar juna a siyasar jihar, tare da fatan rikicin masarautar Kano zai warware cikin lumana. Abba...