

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Action Democratic Party (ADP) a zaben 2027, Ambasada Aliyu Bin Abbas, ya yi gargadi kan duk wani yunkuri na sauya...
Wani Ba’amuriken Kirista mai wa’azi, Kevin Rideout, ya samu ’yanci bayan shafe sama da watanni tara a hannun masu garkuwa da mutane a Jamhuriyar Nijar. Kungiyar...
Rundunar ’Yan Sanda ta kasa shiyya ta ɗaya da ke nan Kano ta kama mutane biyar bisa zargin sayar da jabun magungunan gargajiya da kuma yin...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da cewa matatun man kasar nan za su koma aiki, inda ya ce gwamnati na sake tsara yadda za...
Jami’ar Tarayya da ke Dutse a Jihar Jigawa, ta nemi haɗin kan Rundunar ’Yan Sandan jihar domin dakile tashe-tashen hankula da ayyukan ƙungiyoyin asiri da ake...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta ce ta gano wasu hanyoyin damfarar albashin gwamnati, ciki har da wani jami’in da ya saka...
Ƙungiyar kwallon ƙafar mata ta Kamaru, Indomitable Lionesses, ta fitar da zakarun gasar, Super Falcons ta Najeriya, daga gasar cin kofin Afrika ta mata ta 2026....
Kungiyar da ke rajin tabbatar da adalci ta SERAP ta bukaci dukkan ’yan takarar shugaban kasa a zaben 2027, ciki har da shugaba Bola Ahmed Tinubu,...
Jam’iyyar African Democratic Congress, ADC, ta zargi Hukumar ICPC da kare wasu jami’an gwamnati a binciken badakalar da ake zargin ta shafi Presidential Foreign Investment Promotion...
Rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA ta ce dakarunta sun kama wani mutum da ake zargi da taimaka wa ’yan bindiga wajen safarar kuɗi da...