

Rundunar ’yan sanda ta Jihar Adamawa ta kara tsaurara matakan tsaro gabanin ziyarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ake sa ran zai kai jihar ranar Litinin...
Hukumar hana fasa kauri ta kasa ta kama kunshi 22 na hodar iblis mai nauyin kilo 25 da darajarta ta kai Naira biliyan daya. Shugaban hukumar,...
Wani Farfesa a fannin Tsaro da Dabarun Yaƙi a Cibiyar Koyon Aikin Soja ta Najeriya da ke Kaduna, Nigerian Defence Academy, Farfesa Abiodun Oluwadare, ya bayyana...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya zaɓi Amb. Ismail Abba Yusuf a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta ƙasa (NAHCON). Wata sanarwa da ta fito daga mai...
Kwamitin gwamnatin Kano mai aikin tsaftace tashoshin mota da kasuwanni, wuraren taruwar jama’a da kuma yaƙi da kayan maye, ya ƙwato tarin miyagun ƙwayoyi da gurɓattu...
Rundunar sojin kasar nan, ta ce dakarunta sun daƙile wani hari da yan tada kayar baya na ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke Auno...
Hukumar Tsaron farin kaya ta DSS ta yi da gargadin tsaro ga rundunar ‘yan sandan jihar Kwara kan yiwuwar kai wani sabon hari a kauyen Gbabe...
Babban Hafsan Tsaron kasar nan , Janar Olufemi Oluyede, ya ce za a tura rundunar sojoji ta musamman zuwa Jihar Kwara da wasu sassan Jihar Neja...
Gobara ta kone shaguna 10 a kasuwar Kafin Maiyaki da ke Karamar Hukumar Kiru a jihar Kano. Rahotanni sun bayyana cewa, gobarar ta tashi ne...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, ta cafke wani dan kasuwa dan shekara 62 mai suna Nwabueze Izueke a Filin Jirgin...