Wasannin da za’a buga yau Laraba 15 ga watan Satumbar shekarar 2021 a gasar cin kofin zakarun kwallon kafar Turai ta Champions League. CHAMPIONS LEAGUE...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila, Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta136 a gasar zakarun nahiyar turai ta Champions...
Tsohon mai tsaran gida na Super Eagles Vincent Enyeama, ya alakanta rashin samun ‘yan wasannin kasar nan da gaza buga wasannin 100 ko sama da haka...
Kasar Kenya ta doke Najeriya a wasan Kwallon Kurket (Cricket ), ta kasashe Uku mai taken 4 Tri series dake gudana a kasar Uganda. Wasan wanda...
Kungiyar kwallon kafa ta All Star Sheka ta doke kungiyar kwallon kafa ta Ajax Dawakin Kudu a wasan sada zuminci da suka buga a jiya Litinin...
Mai horos da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Akwa United Kennedy Boboye, ya ce dole sai kungiyar ta kara zage dantse wajen ganin ta kai...
Kwamitin kula da gasar cin kofin mai dakin shugaban kasa Muhammad Buhari, Aisha Buhari ya ce ya shirya tsaf domin fara gasar, a gobe Laraba 15...
Wasannin da za’a buga yau Talata 14 ga watan Satumbar shekarar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champion League. Barcelona VS Bayern Munich ...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohamed Salah ya zura kwallo ta 100 a gasar premier din kasar Ingila cikin wasanni 162 da...
Kungiyar kwallon kafa ta Niger Tornadoes da Gombe United sun samu nasarar dawowa gasar Firimiya ta Najeriya wato NPFL. Kungiyoyin 2 sun samu nasarar ne bayan...