Hukumar kwallon kafar Turai ta Uefa ta kalubalanci shirin hukumar kwallon kafar Duniya FIFA na gudanar da gasar cin kofin Duniya duk bayan shekaru biyu. Shugaban...
Hukumar kwallon kafar kasar Masar ta sallami mai horar da tawagar ‘yan wasan kwallon kafar ta, Hossam Al-Badry sakamakon ci 1-1 da kasar ta yi da...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta buga wasan neman tikitin buga kofin Duniya da kasar Cape Verde ba tare da ‘yan wasan ta...
Dan wasan gaba na kasar Wales da kungiyar Real Madrid Gareth Bale, ya shiga kundin tarihi na kasar bayan samun nasarar zura kwallo uku da ya...
Hukumar Kwallon kafa ta Afirka CAF, ta dakatar da wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin Duniya , na 2022 tsakanin kasar Morocco da kasar Guinea....
Biyo bayan kammala wasannin cancatar shiga gasar matasa ta kasa ‘National Youth game ‘ ta Matasa ‘yan kasa da shekaru 15, daga jihohin shiyyar Arewa maso...
Sojojin Guinea a yau Lahadi 05 ga watan Satumbar shekarar 2021 sun ce sun karbe ikon gwamnati tare da dakatar da Tsarin Mulki. Kanal Mamady Doumbouya...
Dan wasa Novak Djokovic ya doke, Kei Nishikori a gasar Grand Slam da ci 6-7 (4-7) 6-3 6-3 6-2. Sau 17 kenan a jere da dan...
Yar wasan duniya mai rike da lamba daya Ashleigh Barty ta yi rashin nasara a hannun ‘yar wasa Shelby Rogers a gasar US OPEN. Ashleigh Barty...
Akwai yiwuwar kungiyar kwallon kafa ta Galadima dake karamar hukumar Gezawa a jihar Kano ta dauki dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta Diamond Star...