Kungiyar kwallon kafa ta Real-Madrid ta zama ta daya a gasar Laligar kasar Spaniya, bayan ta samu nasara kan kungiyar kwallon kafa ta Real Sociedad da...
Gamayyar Kungiyar likitoci ta kasa ta ce ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma a makon da ya gabata, bayan da shugaban majalisar dattijai ya...
Masanin harkokin tsaro a Najeriya kuma tsohon mataimakin sufeton ƴan sanda Muhammad Hadi Zarewa AIG mai ritaya (MNI), ya ce matsalar tsaro a Najeriya rashin kayan...
A safiyar yau Litinin ne gamayyar kungiyoyin likitoci ta kasa wato National Association of Resident Doctors (ARD) ta tsunduma yajin aikin sai-baba-ta-gani saboda zargin gwamnatin tarayya...
Hukumar kula da tsangayun Islamiyya ta Jihar Kano ta ce, za ta dauki alarammomi sittin domin ci gaba da koyar da almajiran da aka dawo mata...
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ware duk ranar 14 ga watan Yunin kowacce shekara a matsayin ranar bayar da kyautar jini ta duniya, da nufin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata ci gaba da bibiyar masana’antun dake jihar Kano don tabbatar da sun bi shawarwari da dokokin da masana kiwon lafiya...
Wata kungiya da ke rajin kare hakkin marasa galihu mai suna ‘Muryar Talaka’, ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari, da ya tashi tsaye don magance matsalar...
Kwalejin horas da kananan hafsoshin soji da ke Kaduna wato NDA ta musanta cewa ta bude shafi da ta ke sayar da form na shiga makarantar...
Gwamnatin tarayya za ta kashe naira biliyan goma sha uku don sayan maganin Kwari da za ayi feshi da shi a daminar bana. Ministan gona Muhammed...