Kungiyar ‘yan asalin jihar Katsina mazauna Kano ta bayyana cewa taimakekeniya da al’ummar Hausawa masu hali ba sa yi ga ‘yan uwan su ga marasa shi...
Jami’ar Bayero dake Kano ta umarci daliban da yanzu haka ke zaune a makarantar da su koma gidajen iyayen su, su zauna har nan da wata...
Limamin Masallacin Juma’a na Jami’u Ibadurrahaman dake Unguwar Tudun Yola cikin karamar Hukumar Gwale a nan Kano, Malam Muhammad Sani Zakariyya ya bukaci al’ummar musulmi dasu...
Kungiyar likitoci ta kasa ta bukaci mambobin ta da suka tsunduma yajin aiki da su koma bakin aikin su don taimakawa wajen yaki da yaduwar cutar...
Hukumar kula da masu yiwa kasa hidima ta kasa NYSC ta ce ta dakatar da gudanar da aikin nan na al’umma da matasa ‘yan bautar kasa...
Wani kwararren likitan hakori da ke asibitin koyarwa na Aminu Kano Dakta Bako Yusuf ya bayyana cewa rashin tsaftace baki na haddasa bari ga mata masu...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe daukacin makarantun firamare dana sakandare dake fadin jihar. Kwamishinan ilmi na jihar Kano Alhaji Sanusi Muhammad Sa’id ne ya...
Majalisar wakilai za ta binciki badakalar rashin raraba kudade da ya tassama fiye da Naira biliyan 81 a wani banagare na shirin rarrabaawa manoma rance wanda...
Kungiyar mata ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Kano ta dage taron da kungiyar zata gudanar a ranar Asabar mai zuwa sakamakon cutar Corona. Shugabar kungiyar...
Shugaban hukumar kula da hasken wutar lantarki na kan titina da kawata burni na jihar Kano, ya bayyana cewa sun fito da tsarin rage shan mai...