

Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta kama wata mata da ake zargi da tara matasa a gidanta domin aikata badala a yanki Hotoro Walawai da ke...
Kungiyar Ƙwadago ta kasa NLC ta gargaɗi gwamnatin tarayya kan ta daina barazanar yin amfani da manufar “ba aiki, ba albashi” kan yajin aikin kungiyar malaman...
Majalisar Wakilan Najeriya, ta gabatar da sabon shirin da zai mayar da zaɓen shugaban ƙasa da na gwamnonin jihohi zuwa watan Nuwamban shekarar 2026. Wannan gyara...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta ce zata dauka kara, kan hukuncin da kwamitin shirya gasar cin kofin Firimiya ta Najeriya NPFL ya dauka a...
Ƙungiyar tallafa wa marayu da Mata ta Alkhairi Orphanage and Women Development, tare da abokan haɗin gwiwarta, sun gudanar da bikin Ranar ilimin ƴaƴa mata na...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa CONUA ta ce bata cikin yajin aikin da aka fara yau na jami’o’in Najeriya. Shugaban ƙungiyar na kasa, Dakta Niyi...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu matasa maza da mata su biyar bisa zargin gudanar da bikin aure ba tare da amincewar iyaye ko...
Ƙananan hukumomin Malumfashi da Funtua da Bakori sun bi sahun wasu takwarorinsu da suka yi sulhu da ƴanbindigar a jihar da ke fama da matsalar tsaro....
Gwamnatin jihar Jigawa ta gyara wutar lantarkin wasu garuruwa 9 bayan lalacewar da ta yi sama da shekaru 10 a yankin karamar hukumar Kirikasamma. Haka...
Jam’iyyar adawa ADC ta soki shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bisa yafe wa wasu masu safarar miyagun ƙwayoyi da sauran laifuka a cikin jerin mutane 175...