Hukumar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta ce, samu nasarar gano tarin wasu kayayyakin da take zargin na sata ne da suka hada da Atamfofi...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta umarci Baturan yan sanda a faɗin jihar da su cafke duk mutumin da ya je yin belin wanda ta kama...
Kotun Magistrate Mai Lamba 25 dake zamanta a Unguwar No-man’s-land Karkashin Jagorancin Mai Sharia Hajiya Halima wali. Ta wanke tare sallamar Shugaban Yan Bijilanti na Unguwar...
Dakarun sojin Nijeriya da ke gudanar da aikin yaƙa da yan ta’adda a jihar Zamfara, sun kashe gawurtaccen jagoran ƴan bindigar nan Junaidu Fasagora tare da...
Shalkwatar tsaron Nijeriya ta ayyana neman wasu mutane takwas ruwa a jallo wadanda ta ke zarginsu da hannu a kisan sojoji 17 a yankin Okuama na...
Dakarun Sojojin saman Nijeriya na Operation Delta Safe sun tarwatsa wasu haramtattun wuraren tace danyen Man Fetur babisa ka’ida ba tare da gano jiragen ruwan dakon...
Majalisar dokokin jihar Kano ta sanya ranar 2 ga watan gobe na Afrilu domin tantance wadanda gwamnan ya tura sunayensu domin naɗa su a matsayin Kwamishinoni...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci majalisar dokoki da ta sahale masa domin ya ƙirƙiri sababbin ma’aikatu guda 4 domin ƙara bunƙasa ci...
Babbar kotun jahar Kano mai lamba 16 karkashin jagorancin mai sharia Sanusi Ado ma’aji, ta zartas da hukuncin kisa ta hanyar rataya akan mutumin nan dan...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON, ta ce, tsadar canja Naira zuwa Dalar Amurka ce ta sanya ta kara kudin kujerar aikin Hajjin bana...