Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta yi tir da harin da ƴan daba suka kai ofishin Sanata Barau Jibrin. Hakan na cikin wani saƙon murya da...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a Kano, ta musanta raɗe-raɗin cafke shugabanta Malam Abdullahi Abbas. Jami’in yaɗa labaranta Ahmad Aruwa shi ne ya bayyana...
Al’ummar musulmi na jimamin rasuwar Malam Mas’ud Mas’ud Hotoro ɗaya daga cikin Malaman da suka yi muƙabala da Malam Abduljabbar Kabara. Bayanan da Freedom Radio ta...
Ɗan Jaridar nan Ja’afar Ja’afar ya ce, zai bada kuɗin da Gwamna Ganduje ya ba shi ga shirin Inda Ranka na Freedom Radio domin tallafawa marasa...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya biya ɗan jaridar nan Ja’afar Ja’afar Naira dubu ɗari takwas saboda ɓata masa lokaci. A ranar Juma’ar nan...
Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta musanta rahoton ɓatan wani jami’inta ma suna Abdulgaffar Abiola. Rundunar ta ce, Abdulgaffar ɗin yana tsare a wajenta inda take...
Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta shiga bincike kan zargin cin zarafin wata ɗaliba a makarantar sakandaren sojin ruwa da ke birnin Abeokuta na jihar Ogun....
Babban hafsan sojin ruwan ƙasar nan Vice Amiral Auwal Zubairu Gambo ya sha alwashin yin duk mai yiwuwa wajen magance matsalolin tsaron da ake fuskata. Hakan...
Gwamnatin Kano za ta saya wa Malami Abduljabbar Kabara litattafan Sahihul Bukhari da Muslim. Yayin zaman shari’ar na yau a babbar kotun shari’ar Musulunci mai lamba...
Kotu ta umarci wasu ƴan sanda biyu a Kano da su biya diyyar miliyan 50 ga iyalan wani matashi da suka yi sanadiyyar ajalinsa. Babbar kotun...