Iyalan Alhaji Bashir Usman Tofa sun musanta labarin rasuwarsa da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta. Ɗaya daga cikin makusantansa Alhaji Ahmed Na’abba ne ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya musanta nuna goyon bayansa ga kowane tsagin shugabacin jam’iyyar APC na Kano. A wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam...
Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da bayar da kwangiloli 16 don farfaɗo da harkokin samar da wutar lantarki a Najeriya. Majalisar ta amince da hakan...
Ana fargabar hatsarin mota a Katsina ya hallaka liman da wasu matasa kimanin bakwai ƴan unguwar Kurna ta jihar Kano. Mai unguwar Kurna Tudun Bojuwa, Kwaciri...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta musanta rahoton cewa ta gayyaci Sarauniyar Kyau Shatou Garko da iyayenta. Babban Daraktan Hukumar Dr. Aliyu Musa Aliyu Kibiya ne...
Gwamnatin tarayya zata daukaka matsayin tashar yada wutar lantarki ta jihar Yobe domin fadada ta yadda zata iya samar da karin wutar lantarki da zata wadaci...
Ana raɗe-raɗin wani rikicin cikin gida na shirin ɓarkewa a jam’iyyar PDP Kwankwasiyya, tsakanin manyan jiga-jiganta biyu. Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba...
Kotun tarayya mai lamba biyu da ke Kano ta umarci ƴan sanda su biya diyyar Naira Miliyan Goma ga dangin ɗaya daga cikin matasa biyu da...
Wasu ƴan ta’adda sun hallaka Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina. Al’amarin ya faru ne a daren Larabar nan, inda maharan suka kutsa gidansa da...
Kotu ta umarci jami’an gidan gyaran hali da su bar Malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya sanya hannu domin fitar da kuɗi daga asusunsa na banki da...