Kwamishinan raya karkara na Kano Musa Iliyasu Kwankwaso ya sauka daga muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya. A wata sanarwa da ya aike wa Freedom Radio,...
Gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Gobarar ta tashi ne a daren Jumu’a lokacin buɗa baki, a ɓangaren...
Ministan Lantarki na ƙasa Injiniya Abubakar D. Aliyu ya kai ziyara ƙasar Jamus domin gani da ido a katafaren kamfanin makamashi na duniya wato Siemens. Yayin...
Likitoci a Kano sun yanke hannun wani matashi da aka yanka sanadiyyar zuwa yin nasiha da neman sulhu. Rahotanni sun ce matashin Salisu Hussain ya gamu...
Uwargidan Shugaban ƙasa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta yi kira ga ƴan Najeriya da su dage wajen yiwa ƙasa addu’a. Aishan ta bayyana hakan ne a...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta bayyana kaɗuwarta kan ficewar Engr. Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar na Kano Bashir Sanata ne ya...
Ma’aikatar lantarki ta ƙasa ta ce ta shawo kan matsalar rashin wutar da aka fuskanta a farkon makon nan. Ministan Lantarki Injiniya Abubakar D. Aliyu ne...
Masu garkuwa da mutane sun sako mahaifiyar shugaban marasa rinjaye na majalisar dokokin jihar Kano Isyaku Ali Ɗanja. Ɗan majalisar ne ya tabbatarwa da Freedom Radio...
Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Ɗanagundi ya ce matuƙa baburan adaidaita sahu a Kano za su gane shayi ruwa ne. Baffan ya bayyana hakan ne yayin...
Ɗalibai ƴan asalin jihar Kano biyar sun shiga jerin sunayen waɗanda suka yi fice wajen ilimin kimiyya da fasaha a duniya. Sunayen ɗaliban da a ka...