Kotun majistare da ke Gidan Murtala, ta yi umarnin shugaban hukumar KAROTA Bappa Babba Ɗanagundi ya bayyana a gaban ta a zaman kotun na gaba, ko...
Kotun Majistare ƙarkashin mai shari’a Tijjani Saleh Minjibir, mai lamba 60 a gidan Murtala dake Kano ta dakatar da shugabannin ƙungiyar masu ƙungiyoyin ƙwallon kafa rukuni...
Dan wasan tsakiyar kungiyar Liverpool, Thiago Alcantara ya kamu da cutar Corona. Dan wasan mai shekaru 29, yanzu haka ya killace kansa a gida kamar yadda...
Ƙungiyar Schalke 04, da ke ƙasar Jamus ta sallami mai horar da tawagar David Wagner, bayan wasanni biyu da fara gasar Bundesliga ta ƙasar. Hakan ya...
Ɗan wasa na ɗaya a duniya Novak Djokovic, ya tsallaka zuwa zagaye na biyu a gasar French Open ta Roland Garros, bayan doke ɗan wasa Mikael...
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga a jihar Katsina inda suka tare hanyar da ta haɗa garin Jibiya zuwa birnin Katsina sakamakon yadda ƴan bindiga ke...
Gwamnatin tarayya da ƴan ƙwadago sun cimma yarjejeniya dangane da yunƙurin da ƴan ƙwadagon suka yi na shiga yajin aiki daga yau Litinin. Ƙaramin ministan ƙwadago...
Gwamatin jihar Jigawa ta yi kira ga sabbin shugabannin ƙungiyar akantoci ta ƙasa reshen jihar Kano da Jigawa (ICAN) da su yi aiki tuƙuru tare da...
Kwamitin tsaftar muhalli na ƙarshen wata-wata da gwamnatin Kano ta kafa ya cafke ɗan wasan kwaikwayon nan Mustapha Musty wanda aka fi sani da Naburaska. An...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA, ta ɗage haramcin dakatar wa ta daukar ‘yan wasa ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Nkana FC, dake kasar Zambia. Haramcin...