Ministan kula da harkokin mata Pauline Tallen ta bukaci da a rika aiwatar da hukuncin kisa kan wadanda aka kamasu da laifin fyade. Pauline Tallen ta...
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce, Najeriya ta gaza kuma tana daf da zama kasa da ke neman rugujewa. Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta...
Gwamnatin tarayya ta ce ta kammala shirye-shirye domin rarraba wasu motocin safa-safa guda dubu biyu a sassa daban-daban na kasar nan, don ragewa al’umma illar da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, zata samar da sabbin tsare-tsaren gine-gine da sabbin taswira a kan tsarin da aka shirya ginin jihar Kano tun Asali ,...
Tsohon mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan majalisar wakilai Abdurrahman Kawu Sumaila ya ce, baya goyon ƙarin farashin mai da gwamnatin tarayya ta yi. Kawu...
Maimartaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yaba wa shirin muradan raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika ta yamma na ECOWAS – Vision 2020 zuwa 2050....
Wasu ƴan bindiga sun yi awon gaba da mutane huɗu tare da sace dukiya mai yawa a garin Nahuce na ƙaramar hukumar Bungudu da ke jihar...
Ɗan wasan ƙungiyar ƙwallon kafa ta Barcelona Lionel Messi ya ce, zai ci gaba da zama a ƙungiyar, sabo da babu ƙungiyar da za ta iya...
Jami’an ƴan sanda da haɗin gwiwar ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Global Community for Human Right sun ceto wata yarinya da ake zargin an ƙulle...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da yaƙar masu aikata baɗala a lungu da saƙo na jihar Kano. Babban kwamandan hukumar Hisbah...