Rushewar gida ta jikkata mutane uku tare da rasa ran yaro ɗaya a unguwar ƙofar Kansakali layin Alhawali da ke ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano....
Gwamnatin jihar Kano ta buƙaci ƴan kwangilar da ta bai wa ayyuka da su yi duk mai yiwuwa wajen kammala a yyukan a lokacin da aka...
Wasu masu garkuwa da mutane sun kai hari a dajin Falgore, kan hanyar ƙaramar hukumar Doguwa zuwa birnin Kano. Wani shaidar gani da ido mai suna...
Da safiyar yau Litinin ne gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ƙaddamar da ma’aikatar lura da al’amuran addinin musulunci a gidan Murtala dake nan Kano....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci rantsar da sabbin alƙalan manyan kotunan jihar Kano tare da babban sakatare guda ɗaya. Alƙalan sun haɗa da...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce, da zarar lokacin da aka ɗaukarwa wanda yayi ɓatanci ga Annabi Muhammad da aka yankewa hukuncin kisa a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta tsayar da gobe Alhamis a matsayin ranar hutu a jihar don Murnar cikar jihar shekaru 29 da kafuwa. Hakan na cikin sanarwar...
Biyo bayan sake gabatar da ƙuduri akan haɗaka da gwamnati wajen sake mayar da hotal din Daula na zamani da wani kamfanin gine-gine ya sake gabatarwa...
Ƙungiyar ƴan jarida ta kasa reshen jihar Kano ta ce, za ta ci gaba da kare mutuncin ƴan jarida a kowanne mataki, baya ga ƙarfafa musu...
An gudanar da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kungiyar al’ummar Hausawan duniya (AHAD) ƙarƙashin shugabancin Dakta Abdulkadir Labaran Koguna, ta shirya a Ƙofar tsohuwar Fadar...