Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta gano maganin cutar Coronavirus da ta addabi al’umma a sassa daban-daban na duniya. Babban kwamandan hukumar Hisbah Sheikh...
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce za ta binciki korafin da wata kungiya Concern for Prudent tayi...
Dandazon jama’a ne suka gudanar da sallar alkunuti da addu’o’I a harabar babban masalacin Juma’a na Kano, kan yunkurin gwamnatin Kano na tsige Sarkin Kano Malam...
Wata motar Siminitin Dangote ta hallaka mutane hudu a unguwar Gaida da ke nan birnin Kano. Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito mana cewa, lamarin ya...
A yau Lahadi ne aka gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Hassan Dalhatu wanda ya rasu a daren Asabar da ta gabata. Alhaji Hassan Dalhatu daya ne...
Tsohon Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Odion Ighalo ya zama wani tauraro da kafafen yada labarai a baya bayannan da...
Innalillahi wa inna ilaihir raji’un. Mun sami labarin rasuwar Fulani Tafada Sanusi, matar Marigayi Mai Unguwar Mundubawa Shehu Kazaure kuma ‘Yar Marigayi Sarkin Kano Sanusi Na...
Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa Allah ya yiwa Malam Sheriff Muhammad rasuwa a daren Litinin dinnan. Marigayin mahaifi ne ga fitaccen mawakin Hausar nan Umar...
Fitaccen jarumi kuma Mawaki Garzali Miko, ya koma garin Azare na jihar Bauchi domin cigaba da gudanar da ayyukansa na fina-finai da waka. Wata majiya mai...
Tawagar jami’ai daga fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kawo ziyarar ta’azyya ga mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II yau Asabar a fadarsa. Tawagar...