Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutum 10 da suka kamu da kwayar cutar Coronavirus yau Asabar a Kano....
Sugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari ya rasu. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan yada labarai Femi Adesina ne ya bayyana hakan yanzu haka...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 6 da sakamakon gwajin da aka yi musu ya nuna cewa suna...
Rahotonni daga Kano na cewa izuwa yanzu an samu karin mutane 6 da suka kamu da curar Coronavirus. Wata majiya mai tsuhe ta shaidawa Freedom Radio...
Kididdigar da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar a daren Alhamis da misalin karfe 10:20 ta nuna cewa babu ko mutum daya...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum na farko mai dauke da cutar Coronavirus ya rasu a jihar. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta wallafa...
Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano tace ta cimma matsaya tsakanin ta da gidan talabijin na Arewa24. Cikin wata sanarwa mai dauke da shugaban hukumar Isma’il...
Wata kungiyar cigaban al’umma mai suna Crown Youth Initiative dake nan Kano, tace ta shirya tsaf domin bata tallafi ga malaman makarantun Islamiyyu dake Kano, sakamakon...
Hukumar lura da ababan hawa ta jihar Kano KAROTA ta gargadi wasu iyali dake shirin gudanar da bikin daurin aure a wannan mako. Cikin wata sanarwa...
An tabbatar da mutuwar mutum biyar yayin da mutum 4 suka sami munanan raunika a wani hatsarin mota da afku akan hanyar Rano zuwa garin Dan...