Gamayyar masu shirya fina-finan Hausa sunyi wani zaman na musamman don kawo gyara a masana’antar. Zaman wanda ya gudana a ranar alhamis din da ta gabata,...
Cibiyar dake dakile cututtuka ta kasar Amurka, CDC ta ce mutanen dake barin gemu da kasumba a fuskar su za su iya kamuwa da cutar Coronavirus....
Majalisar zartarwa ta jami’ar kimiyya da fasaha ta Kano dake Wudil ta amince da yin karin kudin makaranta ga dalibai. Yayin zaman majalisar na yau Laraba...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje yayi alkawarin fara gurfanar da iyayen yaran dake bara a gaban kotu. Cikin wata sanarwa mai dauke da sahannun...
Note: Ana cigaba da sabinta wannan shafi, ku cigaba da bibiya Dalibai guda dari 786 ne jami’ar tarayya ta Dutsen jihar Jigawa, ke bikin yayewa a...
A irin wannan rana ta 20 ga watan Fabrairu na shekara ta 2014 tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya dakatar da gwamnan babban bankin kasar Sanusi...
Rahotonni daga unguwar Badawa dake nan Kano na cewa an tsinci gawar wani saurayi da budurwa tsirara acikin dakin girki a wani gida dake unguwar. Wata...
Kasa da mako guda, bayan faduwar tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, na jam’iyyar APC Abdulmumin Jibril Kofa, ya ce ya...
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, ya taya gwamnan jihar Kano murnar samun nasara a kotun koli na jaddada Kujerar sa a matsayin zababben...
Nasiru Salisu Zango