

Dan wasa Pierre-Emerick Aubameyang ya zura kwallo uku a wasan da Barcelona tayi nasara da ci 4-1 akan Valencia. Fafatawar da ta gudana a ranar Lahadi...
Jam’iyyar APC tsagin Sanata Malam Shekarau ta ce, mafi yawan jami’an Gwamnatin Kano suna tare da ita a bayan fage. Ɗaya daga cikin jagororin tsagin Alhaji...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Ganduje ta ce, za ta sanya jami’an tsaro su cafke Ɗanzago, idan ya ƙara bayyana kansa a matsayin shugaban jam’iyya. Sakataren yaɗa...
Ɗan Gwamnan Kano Umar Ganduje ya kai wa Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin ziyara. A ranar Asabar ne hotunan ziyarar suka karaɗe kafafen sada zumunta,...
Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa ya ce babu wani abu da jami’iyyun APC da PDP zasu nunawa al’umma domin yakin neman zabe a shekarar 2023....
Guda cikin Mambobin jami’iyyar APC a Kano tsagin G7 da Malam Ibrahim Shekara ke jagoranta Ahmad Haruna Zago ya ce har yanzu shi ne halastaccen shugaban...
An dakatar da ‘Yar wasan Najeriyar da ta samu lambar azurfa a shekarar 2008, Blessing Okagbare a ranar Juma’a 18 ga Fabrairu 2022 hukuncin shekaru 10....
Ƙungiyar malaman kwalejin kimiyya ta ASUP ta ce, jihar Kano ta zama koma baya a fagen ilimin kimiyya da fasaha. Mai magana da yawun ƙungiyar Abdullahi...