Rundunar sojin ƙasar nan ta lashi takobin ɗaukar fansa kan harin da ƴan bindiga suka kai Kwalejin horas da sojoji ta NDA a Kaduna. A ranar...
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran da Gwamnan jihar Katsina da wasu shugabanni suka yi, na jama’a su ɗauki matakin kare kansu daga ƴan ta’adda....
Hukumar lura da yanayi ta ƙasa NIMET, ta yi gargaɗin cewa akwai yiwuwar sake samun ambaliyar ruwa nan da kwanaki uku masu zuwa. A wata sanarwa...
Jami’an tsaro sun hallaka ƴan bindiga shida, a wani musayar wuta da suka yi a yankin Buwai na ƙaramar hukumar Mangu, sai dai ƴan bindigar sun...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bada umarnin rufe wasu manyan kasuwanni biyu da ke ci mako-mako a jihar, har sai baba-ta-gani, saboda dalilan tsaro. Kwamishinan tsaron jihar...
Shugaban hukumar bunkasa harkokin Sikari ta kasa NSDC Mista Zacch Adedeji, ya bukaci Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) da ta magance tabarbarewar...
Babban Bankin Najeriya CBN, ya ce, akwai sauran kudi naira biliyan 378 da miliyan 500 a hannun masu biyan bashi da suka amfana karkashin shirin Anchor...
Kwalejin horas da sojojin Najeriya NDA ta tabbatar da farmakin da wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba suka kai. NDA ta...
Majalisar dokokin jihar Kebbi ta tsige shugaban majalisar Abdulmumeen Kamba da mataimakinsa Alhaji Muhammad Buhari-Aleiro. Shugaban kwamitin yada labarai da al’adu na majalisar, Alhaji Muhammad Tukur...
Gwamnatin jihar Borno ta ce, cikin shekaru 12 da suka gabata ayyukan ta’addanci yayi sanadiyyar mutuwar yan asalin jihar sama da dubu 100. Gwamnan jihar Babagana...