Gwamnatin tarayya ta ce za ta kara karfafa tsaro a kan iyakokin kasar nan da kasashe 7 na tsandauri da kuma na ruwa domin tabbatar da...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Zamfara da hadin gwiwar kwamitin zaman lafiya na gwamnatin Jihar sun samu nasarar ceto mutane 11 da masu garkuwa da mutane suka...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Paul Onuachu ya lashe kyautar dan wasan da yafi kowa zura kwallo a ‘yan wasan Afrika dake...
Sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Alkali Baba ya sanar da dakatar da amfani da bakar leda a gilashin gaban mota wato Tinted a...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasar Brazil CBF, Mr. Rogerio Caboclo ya fuskanci hukuncin dakatarwa na wucin gadi bisa zargin cin zarafin mata. Hukumar da’a ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Enyimba tare da zama ta daya a tebirin gasar cin kofin kwararru ta kasa NPFL. Pillars ta yi...
Shugaban makarantar Islamiyyar nan ta garin Tegina a karamar hukumar Rafi ta jihar Niger da aka yi garkuwa da dalibanta Malam Abubakar Alhassan, ya musanta rahoton...
Dukkanin kafofin yada labarai su gaggauta rufe shafukan sun a Twitter – NBC Hukumar kula da kafofin yada labari ta kasa NBC, ta umarci kafafen yada...
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da gano gawarwaki kimanin 97 cikin wadanda hadarin jirgin kwale-kwale ya rutsa da su makwanni biyu da suka gabata. Gwamna Abubakar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da wani hari da aka kai kauyukan Kanawa da Runka a karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina. Mai magana...