Yayin da aka shiga kwanaki hudu da fara azumin watan ramadan, rahotanni sun ce, har yanzu ana ci gaba da samun tashin farashin kayayyakin amfanin yau...
Gwamnatin tarayya ta amince da fara rajistar sabon layin wayar tarho tare da hadashi da lambar dan kasa ta NIN. Ministan sadarwa da bunkasa fasahar...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya dakatar da dagacin garin Badarawa da ke masarutar Shinkafi, Surajo Namakka sakamakon samun-sa da aka yi da sayarwa ‘yan ta’adda...
Gwamnantin jihar Kano ta ce akalla mutane goma ne suka mutu yayin da wasu dari hudu suke ci gaba da karbar magani a asibiti sakamakon shan...
Majalisar dattijai ta zartar da wani kudiri da ke neman kafa hukumar kula da Abinci ta Kasa. Wannan ya biyo bayan nazari da kuma amincewa da...
Majalisar wakilan Najeriya ta goyi bayan kudirin bai wa bangaren shari’a ‘yancin cin gashin kai, wanda hakan zai bai wa bangaren shari’a damar yin aiki ba...
Majalisar dattijan kasar nan ta bukaci ministar kudi Hajiya Zainab Shamsuna Ahmad da Akanta na tarayya Ahmad Idris da su gurfana gabanta, kan zargin fitar da...
Ya zuwa yanzu, akalla mutane dubu dari ne suka tsere daga garin Damasak na jihar Borno zuwa Jamhuriyar Nijar mai makwabtaka da su a Larabar nan, ...
Masu kutse ta kafar internet sun kutsa cikin shafin hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) tare da sace kudin albashin...
Akalla ‘yan bindiga 30 ne suka rasa rayukansu sakamakon kisan da al’ummar kauyen Majifa da ke yankin karamar hukumar Kankara da ke jihar Katsina su ka...