Kamfanin samar da man fetur na kasa NNPC ya sanya hannu da wani kamfanin da zai aikin gyara matatar mai ta garin Fatakwal bisa yarjejeniyar kammalawa...
Hukumomi a jihar Kaduna sun ce ƴan bindiga sun harbe akalla mutum takwas tare da raunata wasu a jerin hare-haren da suka kai ƙauyen Kadanye. Kwamishinan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta musanta daukar mutane ko wasu kungiyoyi a matsayin masu ba da shawara kan daukar ma’aikata a hukumar....
Gwamnatin jihar Kano ta zaftare albashin shugabannin da ke rike da madafun iko a gwamnatin da kaso hamsin cikin dari na watan Maris da ya gabata....
Gwamnatin tarayya ta amince da sauya sunan kwamitin karta kwana dake yaki da cutar Covid 19 zuwa kwamitin da zai rika bibiya akan al’amuran da suka...
Shugaban cocin Ingila Rabaran Justin Welby ya soki kasashe masu arziki sakamakon suke aljihunsu da su ka yi wajen taimakawa kasashe matalauta. A cewar sa...
Asusun bada lamuni na duniya (IMF) ya ce, tattalin arzikin Najeriya zai samu bunkasar akalla kaso biyu da digo biyar a wannan shekara ta dubu biyu...
Masu shirya gasar bundesliga ta kasar Jamus sun fitar da wani sabon tsari ga magoya bayan gasar a Nigeria. Wakilin gasar Henning Brinkmann ya bayyana hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta shirya tsaf don daukar matakan da suka dace na dakile faruwar ambaliyar ruwa a daminar bana. Kwamishinan Muhalli na Jihar...
Kungiyar mabiya shi’a bangaren Zakzaky sun gudanar da bikin Easter da mabiya addinin kirista a wani coci da ke birnin Yamai a jamhuriyar Nijar. Rahotanni sun...