Babbar kotun tarayya da ke zaman ta anan Kano mai lamba uku karkashin mai shari’a Sa’adatu Ibrahim Mark, ta sanya ranar 19 ga watan gobe dan...
Wani mai shirya fina-finan Hausa a nan Kano Malam Aminu Saira, ya ce, idan har ana son gyara harkokin fina-finai to wajibi ne sai malamai da...
Sabon shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka Patrice Motsepe, ya ce, ya zama dole daya daga cikin kungiyoyin kwallon kafa na Afirka ya lashe gasar cin...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta Najeriya ta amincewa hukumar kwallon kwando ta kasa NBBF da ta dawo cigaba da shirya gasar league ta maza da aka...
Wani likita da ke aiki da ma’aikatar lafiya ta jihar Kano, Dr. Abdullahi Isah Kauran Mata, ya ce, yin bahaya a sarari ko bainar jama’a, yana...
Majalisar dokokin jihar Kano ta umarci kwamitocinta uku da su gudanar da bincike tare da gabatar mata da rahoto kan wata annoba da ta yadu a...
Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi a nan Kano na cewa, amaryar nan da aka nema aka rasa kwana guda kafin auren ta ta kuɓuta. Dangin amaryar sun...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai bukatar al’ummar kasar nan baki daya da su rika kula sosai wajen sanya idanu don kawo karshen hare-haren ‘yan bindiga da...
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma madugun jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi babbar kotun tarayya da ke Abuja, da ta kori karar da aka shigar...
Babbar kotun shari’ar Musulinci da ke kofar kudu karkashin jagorancin mai shari’a Ustaz Ibrahim Sarki Yola ta fara sauraron karar wani matashi da ake zargi da...