Rundunar sojin ruwan kasar nan ta sauyawa jami’anta 257 wuraren aiki da suka hadar da Rear Admiral guda 60 da Commodore 123 da kuma Kyaftin 74....
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya nada Sarkin Dutse Alhaji Nuhu Muhammad Sanusi a matsayin uban jami’ar Jihar Sokoto. An yi nadin ne a jiya...
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce, tawagar ‘yan wasan da su wakilci Najeriya a gasar Olympics ta 2020 da za ayi a birnin Tokyo...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta musunta jita-jitar da ke cewa an zabi shugaban hukumar Amaju Pinnick a matsayin mataimakin shugaban hukumar kwallon kafa ta...
Kungiyar tabbatar da gaskiya da daidaito a ayyukan gwamnati (SERAP) ta gurafanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari gaban babbar kotun tarayya da ke Abuja, tana bukatar...
Wasu jihohin kasar nan guda shida sun ki amincewa da bukatar gwamnatin tarayya na ware filaye a jihohinsu don samar da wuraren kiwo na zamani ga...
Akalla Fulani makiyaya shida ne ‘yan bindiga suka kashe su yayin wani hari da suka kai musu a matsugunansu da ke kauyen Wasinmi a yankin karamar...
Buhari ya fara bai wa matan karkara tallafin Dubu Ashirin-Ashirin Gwamnatin tarayya ta fara bai wa matan karkara tallafin dubu ashirin-ashirin a jiya asabar. An fara...
Gwamnatin jihar Kano ta gano maɓoyar wani sinadarin haɗa lemo da ake zargin shi ya haddasa wata cuta da ta jikkata mutane da dama tare da...
‘Yan bindigar nan da suka yi garkuwa da dalibai 39 na Kwalejin nazarin tsirrai da gandun daji ta Afaka da ke Igabi a Jihar Kaduna sun...