Sabon kwamishinan ‘Yan Sandan jihar Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko, ya ce, zasu fito da sabbin dabaru domin ganin zaman lafiya ya kara tabbata a jihar. Kwamishinan...
Shugaban hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano (KAROTA), Baffa Babba Dan Agundi, ya nemi afuwar matuka baburan adaidata sahu. Baffa Baffa ya ce...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar tilasta gwaji kafin aure, don takaita yaɗuwar cututtuka. Majalisar ta ce, ta yi la’akari da yadda cututtukan...
Bayan da hukumar zaben jamhuriyar Nijar CENI ta ayyana Malam Bazoum Muhammed a matsayin wanda ya lashe zaben jamhuriyar Nijar da kuri’u sama da miliyan biyu...
Daga: Zainab Aminu Bakori Gwamnatin jihar Kano ta ce ta kammala shirin yaki da matan da ke baro gidajen su suna kwanan a karkashin gada da...
Tsohon gwamnan jihar Bauch Malam Isah Yuguda ya yai Allah wadai da alakanta Fulani da ayyukan ta’addanci da ake yi a wannan lokaci. Isah Yuguda ya...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce dalibai da ma’aikatan Kwalejin Kimiyya da ke Kagara a jihar Neja da ’yan bindiga suka sace a ranar Laraba...
Sana’ar babur mai ƙafa biyu ta dawo jihar Kano gadan-gadan a wannan lokaci da ake tsaka da yajin aikin matuƙa baburan adaidaita. Tun bayan da masu...
Jami’an tsaron suntirin Bijilante na jihar Kano, sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a karamar hukumar Sumaila. Shugagaban ‘yan...
Gwamnatin tarayya ta ce ya zuwa yanzu cutar Corona ta kama jimillar mutane 152,616 cikin su kuma guda 129,300 suka warke sai kuma guda 1,862 suka...