Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta saka kudi Yuro miliyan 200 kan gwarzon dan wasa Kylian Mbappe ko da zai bukaci canja sheka idan kwantiraginsa ya...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta yi ƙarin girma ga jami’anta ɗari uku da casa’in da biyar. Da yake jawabi yayin ƙarin girman Kwamishinan ƴan sandan...
Daga: Hajara Hassan Sulaiman Jami’ar Maryam Abacha da ke Maradi a jamhuriyar Nijer ta ce za ta mayar da hankali wajen zakulo yaran da suke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya zargi wasu ‘yan Najeriya da yin tasiri wajen haifar da rikice-rikicen da ake gani a sassan kasar nan. A cewar...
Gwamnatin jihar Kano ta aike da tallafin naira miliyan goma sha takwas ga mutanen da rikicin jihar Oyo ya shafa a makon da ya gabata. ...
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoman da take tallafawa da kayan amfanin gona, su yi amfani da kayan ta hanyar da ta dace. Ministan harkokin noma...
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce hukumar ta tattara bayan masu bukatar a kara yawan rumfunan zabe a kasar...
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta ce sabon shugaban hukumar da aka nada bashi da wani rahoto da ya nuna...
Gwamnatin tarayya ta ce a duk wata tana kashe sama da naira biliyan hamsin wajen bada tallafin samar da hasken wutar lantarki. Ministan samar da...
Ministan kula da harkokin noma, Muhammad Sabo Nanono ya bukaci malaman gona da su kara azma wajen koyar da manoma sabbin dabaru domin bunkasa harkokin noma...