

Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles ta dawo mataki na 32 a duniya a cikin jadawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar...
Majalisar kula da addinai ta kasa NIREC karkashin jagorancin mai alfarma sarkin musulmai Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na III, da kuma shugaban kungiyar kirstoci ta kasa...
Shugaban kwamitin kula da harkokin soji na majalisar dattijai Sanata Ali Ndume ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya yiwa al’ummar kasar nan bayani kan matakan...
Majalisar wakilai ta koka kan karancin kasafin kudaden da gwamnatin tarayya ke warewa ma’aikatar kimiyya da fasaha don gudanar da ayyukan su. Shugabar kwamitin majalisar kan...
Kwamitin gudanarwar hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ya nada tsohon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Austin Eguavoen a matsayin sabon...
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta bada umarnin dawowa ci gaba da gasar cin kofin kwararru ta kasa na kakar wasa ta shekarar 2020/2021 a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero da yammacin jiya Talata a fadarsa da ke birnin tarayya Abuja. Hakan na...
Gwamnatin tarayya ta amince da biyan kudaden Ariya ga kungiyoyin Jami’oi ta NASU da kuma mambobin kungiyar ma’aikatan jami’oi ta SSANU. Hakan na cikin wata sanarwa...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Mr. Lione Emmanuel Soccia a matsayin sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Kano...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta shawarci hukumar kwallon kafa ta kasa NFF da ta saka baki kan rikicin zaben kungiyar kwallon kafa ta jihar Anambra. Ma’aikatar...