

Gwamnatin tarayya ta kara wa’adin dakatar da sabon farashin kudin wuta da akalla mako guda. Shugaban hukumar kula da harkokin wutar lantarki ta kasa Farfesa James...
Bayan kwashe kusan watanni bakwai sakamakon cutar Corona, a yau Litinin ne ɗalibai ke komawa makaranta a nan Kano. Za a buɗe makarantu firamare dana sakandire...
Rahotanni daga garin Maƙarfi na jihar Kaduna na cewa wani da ba a kai ga gano waye ba, ya yi awon gaba da wata motar Tirela...
A yayin da ake bikin ranar ‘ya’ya mata ta duniya a yau, cibiyar bunkasa fasahar sadarwar zamani CITAD ta bukaci gwamnatocin Najeriya da su kara bai...
Mai alfarma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa a karamar hukumar Hadejia ta jihar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta raba kayan tallafi ga marasa lafiya a asibitin Bamalli Nuhu da ke kofar Nassarawa. Babban kwamandan hukumar Sheikh Muhammad Harun...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya dakatar da mai bashi shawara na musamman kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai daga muƙaminsa. Kwamishinan yaɗa labaran Kano...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa a daren jiya Jumu’a, wasu ‘yan bindinga sun sace mutane 7, ciki har da wani hakimi a karamar hukumar Anka....
Kamfanin rarraba wutar lantarki shiyyar Kano Jigawa da Katsina ya ce za a sami daukewar wutar lantarki daga karfe goma na safiyar gobe Lahadi zuwa karfe...


Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kuɗin shekara mai zuwa ta 2021 da ya tasamma sama da tiriliyan goma sha uku wanda ya yiwa...