

Kungiyar masu harhada magunguna ta kasa ta ce an samu karuwar shigo da magunguna zauwa Najeriya daga kasashen China da India da kudin su ya kai...
Jam’iyyar APC da kanta ta kada kanta a zaben Jihar Edo saboda bata yiwa mutane abunda suke so ba. Adamu Danjuma Isa Bakin Wafa ce wa...
Musa Mujaheed zaitawa daga jam’iyyar APC yace darasi suka samu a faduwar da jam’iyyar su ta APC ta yi a Jihar Edo kuma zasu gyara kura...
Sulaiman mai Kasuwa Rano daga jam’iyyar PDP yace nasarar da jam’iyyar PDP ta samu sirrin Dr. Rabiu Musa kwankwaso ce sakamakon irin gudunmawar da ya bayar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Rivers United mai buga gasar Firimiya ta kasa ‘NPFL ‘ ta sanar da daukar dan wasa Jimoh Gbadamosi. Kungiyar ta tabbatar da...
Kotun shari’ar wasanni wato Court of Arbitration for Sport (CAS), ta yi watsi da karar da kungiyar Kwallon kafa ta Wydad Athletic Club , ta kasar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci hadin kan al’ummar jihar don ganin sun bada gudunmawa wajen tsaftace muhallan su da kasuwanni a karshen kowanne wata. Kwamishinan muhalli...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da ci gaba da ginin wasu masallatan juma’a guda biyu akan kudi naira miliyan sha uku tare da gyaran gadar da...
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa NAHCON ta Bayyana cewa zata bayar da horo ga ma’aikatan dake hukumar jin dadin alhazai na jihohin kasar nan....
Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Kasa Abubakar Malami ya rubuta wasika ga kwamitin dake da bincikar dakatacen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa...