

An sake samun wani kwamishina a gwamnatin Godwin Obaseki da ya ajiye aikin sa wanda ya sanaya kawo yanzu kwamishinoni 3 ke nan sun mika takardar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin bunkasa Najeriya da na nan da shekaru 30 da aka yi lakabi da Agenda 2050. Ana sa ran wannan...
Kamfanin shirya gasar League ta kasa, LMC ya shirya wayar da kan kungiyoyin gasar cin kofin kwararru ta kasa dangane da tattara bayanan neman lisisi. Za...
Masu ruwa da tsaki a harkokin kwallon kafa a Afrika za su yanke hukunci kan ci gaba da gasar Champions League da kuma gasar cin kofin...
Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta kammala cinikinta da Brentford kan dan wasa Ollie Watkins. Aston Villa dai ta sayi Watkins kan kudi Yuro miliyan...
Kungiyar bayar da Agaji ta RED CROSS ta ce akalla mutane dubu 23 mafi yawancin su yara ne suka bata a Najeriya musamman a yankin arewacin...
Gwamnatin tarayya ta ce ta shirya tsaf don dakatar da yajin aikin da likitoci masu neman kwarewa suke yi da kuma shirin da ma’aikan lafiya ke...
Babban bankin kasa CBN ya ce, ya ceto kasar nan daga karancin abinci da barazanar fadawa yunwa a yayin da ake tsaka da fama da annobar...
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC Ayuba Wabba ya ce da alama gwamnatin tarayya bata zurfafa bincike ba, kan ikirarin ta na cewa farashin man fetur...
Babban jojin kasar nan Tanko Muhammad zai rantsar da sabbin alkalai guda tamanin da biyar a gobe Alhamis wadanda za su gudanar da shari’a a kotunan...